Sunday

Home Abdul Smart -Inda Rai Yake : Mp3 Music

Abdul Smart -Inda Rai Yake : Mp3 Music

Abdul Smart -Inda Rai Yake : Mp3 Music

Sabuwar Wakar Abdul Smart mai suna ” Inda Rai Yake ” wannan wakar mawakin yayita domin nishadantar daku masoya kawai ku biyomu kuji abinda yake cewa a wakar.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Inda rai yake

– Nanne inda so yake zama

– Randa babu ke

– Hakika ni bazana rayuba

– So kamar dabo yashiga zuci yayi sansani

– Shi nake bida ki miko banaso kiba wani

– Dan da nai rashinki gwara yo rashin idon gani

PLAY NOW

ORDOWNLOAD NOWNo comments:
Write Comments