Sunday

Home Mp3 Music Ahmad Delta : Izzatu Daina Damuwa

Mp3 Music Ahmad Delta : Izzatu Daina Damuwa

Mp3 Music Ahmad Delta : Izzatu Daina Damuwa

Sabuwar Wakar Ahmad Delta mai suna ” Izzatu Daina Damuwa ” wanda wannan wakar ta wani fim ce mai suna izzatu daga wannan wakar zata isar muku da sakon da akeso ku gane a cikin fim din wakokin guda biyu ne daga bakin mawakin.

Kuyi Subscribe Na YouTube Channel Dinsa Mai Suna AHMAD DELTA https://www.youtube.com/channel/UCcTl7OexhyvAcWcecyNQHsg

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ki daina damuwa ki sanya dukka cuta

– Tana da magani share hawaye

– Komai zanayishi dan samun lafiyarki

– Dadi wuya kijini zan kare martabarki

– Kwantar da hankalinki matata gani gaki

– Kowane zato ki kyautata sauki zai isheki

PLAY NOW

ORDOWNLOAD NOWNo comments:
Write Comments