Wednesday

Home Mp3 Music : Sabuwar wakar Sadiq C One -Amarya

Mp3 Music : Sabuwar wakar Sadiq C One -Amarya

Mp3 Music : Sabuwar wakar Sadiq C One -Amarya

Sabuwar Wakar Sadiq C One mai suna ” Amarya ” wannan wakar anyitane domin wake amarya da kuma nishadantar dasu a koda yaushe.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ga amarya

– Sannu amarya

– Ga amarya sannu kinyi taku dai-dai

– Ki nuna murna babu wanda zayaga laifinki

– Fari zansa Allah ubangiji sarkina

– Yayi jini ya zaga ko ina a jikina

– Kai salati gun annabi daga amina

– Shi yayi sallari yazam akan sunna

– Ga amarya bakinta yazo har kunne

PLAY NOW


OR

DOWNLOAD NOWNo comments:
Write Comments