Sunday

Home Music mp3 Abdul B Nice -Tunanina

Music mp3 Abdul B Nice -Tunanina

Music mp3 Abdul B Nice -Tunanina

Sabuwar Wakar Abdul B Nice mai suna “Tunanina ” to ko meye a cikin tunanin nasa kawai ku biyomu domin kuji da mai yazo muku dashi domin jin dadin masoya.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Tunanina akullum yaya zaka zam mai gidana

– Tun baya kasani yau aure tunani nakeyi

– Kabar wannan kalamin

– A Raina babu wannan

– Ka tuno bayan batuncan

– Kodai wasa kakeyi

– Ka nunamin alama


PLAY NOW

ORDOWNLOAD NOWNo comments:
Write Comments