Saturday

Home Music mp3 : Sabuwar wakar Hairat Abdullahi - Da Sauran Kallo 2019

Music mp3 : Sabuwar wakar Hairat Abdullahi - Da Sauran Kallo 2019


Sabon kundin wakokin mawakiya kuma mai amshin wakokin mawakan hausa Hairat Abdullahi mai suna ” Da Sauran Kallo ” wannan kundin wakokin yanzu haka kuna iya samunsa a kasuwanni mafi kusa daku ko yan tebur.
Music mp3 : Sabuwar wakar Hairat Abdullahi - Da Sauran Kallo 2019

Domin Samun Sauran Wakokin Kuje YouTube Channel nata Mai Suna HAIRAT ABDULLAHI

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ayin yaro soriyar lare rangaji na da dadin kalla

– Idan nafada muku sai kufada ashe da sauran kallo

– Ayin yaro yan samari nata rawar gani sunyo ado na tagulla

– Domin afadi wace tayo dacen kwarai na masoyi

– Samari na ta biyata Muyi soyayya

PLAY NOW

ORDOWNLOAD NOWNo comments:
Write Comments