Friday

Home Music mp3 : Sabuwar wakar Hamisu Breaker - Garin Na Ta`Ala (DOWNLOAD)
Hamisu breaker songs

Music mp3 : Sabuwar wakar Hamisu Breaker - Garin Na Ta`Ala (DOWNLOAD)

Sabuwar wakar Hamisu Breaker

Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Garin Na Ta’ala ” wannan wakar yayiwa Al’umar garin na ta’ala dake jahar lagos domin yadda suke yinsa da kuma nishadantar dasu.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Profesional legas na garin na ta’ala

– Breakan wake wakarku nayota da shela

– Ina gaidaku yan maza

– Inata jiranku da marmaza

– Yan garin na ta’ala kun zama gayya

– Tambayar da akemin wai me ya sanya

– Gaskiya da amana kuke

PLAY NOW

ORDOWNLOAD NOWNo comments:
Write Comments