Friday

Home Music MP3 : Sabuwar wakar Hasheem UK -Mai Sona

Music MP3 : Sabuwar wakar Hasheem UK -Mai Sona

[Music] Hasheem UK -Mai Sona

Sabuwar Wakar Hasheem Uk mai suna ” Mai Sona ” wannan wakar mawakin yayita domin ya nishadantar daku masoya ya kuma baku labarin wata soyayya.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Mai sona kin mini komai

– Bazana manta halaccin da kinmin ba

– Wata rana ina zaune

– Ina Tunanin duniya

– Bani da aiki ko daya talauci duk ya kewaya

– Ba mai kuladani kuma iyayena sun bar duniya

– Sai ga kira na waya

– Yaso ya tabamini zuciya

PLAY NOW

ORDOWNLOAD NOWNo comments:
Write Comments