Friday

Home Music mp3 :Sabuwar wakar Sadiq C One -Cikon Buri

Music mp3 :Sabuwar wakar Sadiq C One -Cikon Buri

Sabuwar wakar Sadiq C One

Sabuwar Wakar Matashin mawaki Sadiq C One mai suna ” Cikon Buri ” shima mawakin yace ba za’abarshi a baya ba wajan nishadantar daku masoya.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Komai nawa na baki

– Yan mata ina sonki

– Kece rai cikon buri

– Arai nawa kin zauna

– Arai nawa na sanka

– Ba ra’ayin kaunarka

– Idai ni kake buri

PLAY NOW

ORDOWNLOAD NOWNo comments:
Write Comments