Friday

Home Music mp3 : Sabuwar wakar Shamsu Alale -Nacika Burina

Music mp3 : Sabuwar wakar Shamsu Alale -Nacika Burina

[Music] Shamsu Alale -Nacika Burina

Sabuwar Wakar Shamsu Alale mai suna ” Nacika Burina ” to kowane buri nasa mawakin ya cika kawai ku biyomu a cikin wakar tasa domin saurare.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Kan so na cika burina

– Na samu muradina har munyi kamayya

– Nima nacika burina

– Na samu muradina kuma muyi kamayya

– So shine asalin kauna

– Nidai na cika burina

– Dan nasamu muradina

– Zo kiji so a kalamina Masu tausasa murya.

PLAY NOW

ORDOWNLOAD NOWNo comments:
Write Comments