Monday

Home Kwana Casa'in - Zango na biyu Kashi Na Uku 3 - AREWA24.
Cigaban Sabon Shirin gidan Tv na Arewa24 Zango na biyu.

Kwana Casa'in - Zango na biyu Kashi Na Uku 3 - AREWA24.

Kwana Casa'in Zango Na 2 - Kashi Na 2 - AREWA24
Kwana Casa'in Zango Na 2 - Kashi Na 2 - AREWA24

Domin faranta muku , masu ziyartar wannan shafi namu AREWASOND a yau muna ɗauke da cigaban sabon shiri na kamfanin Arewa24 TV, Wannan shafi bashi da alaka da tasha ta arewa24 sai dai zamu dinga kawo muku wannan sabon shiri da zarar ya fito. Ku cigaba da kasancewa damu a koda yaushe. AREWASOUND.COM

Wannan shirine mai matuƙar ƙayatarwa, bayan daukar wani dogon huto da tashar Arewa24 channel tayi a yanzu haka sun dawo haska wannan shiri , dama tun a wancan karon ana haska shirin kwana casain duk ranar lahadi da misalin ƙarfe 8 na dare to a yanzun ma haka tsarin yake, zaku iya kasancewa da wannan tasha duk ranar lahadi don kallon sabon shirin kwana 90, ga wadanda basu da ikon kallo a tashar kai tsaye zaku iya kasancewa da mu a wannan shafi AREWASOUND a duk ranar litinin.
Cigaban Sabon shiri ne daga gidan Tv na Arewa24,Yana cigaba da gudana.

Yanzu haka hukumar gidan Tv ta Arewa24 tana cigaba da haska wannan kayataccen shiri. ZANGO NA BIYU
Sai ku bude videon gashi nan kasa.

Kwana 90 Zango na biyu Kashi Uku 3.


##DOWNLOAD NOW🔗

#WATCH NOW⤵⤵⤵⤵Duba wannan : Kwana Casa'in - Zango na biyu Kashi Na Biyu 2 - AREWA24.

NOTE :  Wannan shafi bashida alaka da gidan tv na Arewa24

Back to ▶▶ AREWASOUND.COM
No comments:
Write Comments