Monday

Home Music Mp3 Sabuwar wakar Aliyu Sharba - Malamata Download Audio

Music Mp3 Sabuwar wakar Aliyu Sharba - Malamata  Download Audio

Music Mp3 Sabuwar wakar Aliyu Sharba - Malamata  Download Audio

Sabuwar Wakar Aliyu Sharba ” Malamata ” to kunjifa ko wacece malamar tasa kuma a wane fanni ta zama malamar tasa kawai ku biyomu a cikin wakar.

GA KADANA DAGA BAITIN WAKAR:-

– Na baki dama kin zamto kamar malamata

– Ki furtamini kalamar so na zama dalibi

– Kwatantamini ta inda so ke karuwa a zuciya

– Kwatantamini ta yanda so yake kara samun matsayi

– Na baki dama kazamto kamar malamina

– Ka furtamini kamar so na zama daliba

PLAY NOW

ORDOWNLOAD NOW


No comments:
Write Comments