Friday

Home Music Mp3 Sabuwar Wakar Hamisu Breaker : So Dangin Mutuwa
Sabuwar wakar Hamisu Breaker Download mp3

Music Mp3 Sabuwar Wakar Hamisu Breaker : So Dangin Mutuwa

Music Mp3 Sabuwar Wakar Hamisu Breaker : So Dangin Mutuwa
Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” So Dangin Mutuwa ” to kuna ina masoya hamisu breaker kuzo ga taku domin nishadantar daku.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Tun farko na duniya an dasa so bisa zuciyar mutum biyu

– Kuma har abadan ba zai yanke ba dan yana da armashi

– So ne ruwan zuma inji wasu

Wasu sukace ruwan guba ne

– So dangin mutuwa ne shi

– Dan baya duba rarrashi

PLAY NOW

ORDOWNLOAD NOW

No comments:
Write Comments