Friday

Home Music : Sabuwar wakar Abdul Smart -So Kurman Baki (Download)
Sabuwar wakar Abdul Smart, Abdul Smart

Music : Sabuwar wakar Abdul Smart -So Kurman Baki (Download)

Music : Sabuwar wakar Abdul Smart -So Kurman Baki (Download)

Sabuwar Wakar Abdul Smart Mai suna ” So Kurman Baki ” to masoya kuzo kuji abinda mawaki abdul smart yake cewa a cikin wannan wakar tasa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– So kurman baki mai wahala gun fassara

– Nayi nasara ni nawa ya zamo fari

– Ma’ana tazo tabbas tana da wahala

– Ga kalmarsa tazamo ruwan dare

– Wasu sukace na zuba ruwan zuma

– Gun wadansu ya zama ciwo na karkare

– Gunki yar uwa na samu tawa ma’anar

– Dan kinbanishi kamar ruwa garai-garai

PLAY NOW

ORDOWNLOAD NOWNo comments:
Write Comments