Thursday

Home Sabuwar wakar Rarara Allah Sarki Su Tsula Download AUDIO MP3

Sabuwar wakar Rarara Allah Sarki  Su Tsula Download AUDIO MP3

Sabuwar wakar Rarara Allah Sarki  Su Tsula Download AUDIO MP3


Wannan sabuwar wakakce wadda hadakar manyan mawakan gwamnan kano ganduje suka rera masa, Don nuna farincikinsu na samun nasara a shariar da aka yanke , inda aka bawa gwamna Abdullahi umar Ganduje nasara., Ciki harda shahararren mawakin siyasar nan Dauda kahutu Rarara.

GA KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR.

- Gandujen ne dai

- Ko a kotu gandujen ne dai

- Kujera ta gwamna su tayiwa nisa

- Shariar kanonmu mu tayiwa dai-dai

- Ganduje Rabbana ya hukunta dai

- Wasu 'yan maganganu yau zan feso

- Indai nayisu kowa zai taso

-  Shidai tsula ko daya baizo ba.

- Ashe su tsula sun shiga rudani

- Allah sarki su Tsula

- 'Yan rudanin kasar mu

- Kotun ta hargitso su.

- Muna ganin tsula yana ganinmu

- Babu abida babu gidaje


Wani Abin sai kun saurara da kanku. DOWNLOAD NOW

PLAY NOW

ORDOWNLOAD NOWNo comments:
Write Comments