Sunday

Home Sabuwar wakar rarara "A kotun ma Ganduje ne" Download Audio
Rarara A kotun ma ganduje ne

Sabuwar wakar rarara "A kotun ma Ganduje ne" Download Audio

Sabuwar wakar rarara "A kotun ma Gandujene" Download Audio

Sabuwar wakar rarara mai taken A kotun ma Ganduje ne.

KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR.

- A kotun ma gandujene🔊

- A inec ma gandujene🔊

- Yau ga su tsula a layin neman agaji🔊

- Gwamna sai ganduje dole🔊

- Kunga a inec din sunsha wuya🔊

- A kotun ma sunsha wuya🔊

- Sunji turancin Alkaliya wasu sunce sun gaji🔊

- A karshe sunka shiga uku tun kan sakamako yazo🔊

- Wai tsula yace kowa yakawo , sirrin saina bayyana🔊

- Sabon Rainin hankali🔊

- 2-0 kenan , mukai musu sai tashin zance🔊

- Apc dodar ,Pdp sai dai kunkuni🔊


PLAY NOW

ORDOWNLOAD NOW

No comments:
Write Comments