Saturday

Home Music 2019 : Sabuwar wakar Hairat Abdullahi -Rubutaccen Al`amari

Music 2019 : Sabuwar wakar Hairat Abdullahi -Rubutaccen Al`amari

Music 2019 : Sabuwar wakar Hairat Abdullahi -Rubutaccen Al`amari


Sabuwar Wakar Hairat Abdullahi mai suna ” Rubutaccen Al’amari ” to kuna ina masoya hairat abdullahi matashiyar mawakiya mai zamani murya kam ba’a magana kuzo kuji abinda take cewa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Rubutaccen al’amari kaddarace bata goguwa

– Mijina yaushe zamuyi gamo idaniya subar hawaye

– Nataso can gida nagata tsakanin ummi da babana

– Komai nazo ummi na yimin bataso taga kukana

– Tarairayata sunayi babu dare balle kuma rana

– Yayyena da kanne kuma kawunnai suna ta kauna na


PLAY NOWORDOWNLOAD NOWNo comments:
Write Comments