Sunday

Home Music mp3 Sabuwar wakar Aliyu Sharba - Maryama 2020

Music mp3 Sabuwar wakar Aliyu Sharba - Maryama 2020

Musicmp3 "Sabuwar wakar Aliyu Sharba" - Maryama 2020


"Sabuwar Wakar Aliyu Sharba" mai suna ” Maryama ” To kuna ina masoya maryama shima aliyu sharba yace ba za abarshi a baya ba wajan waketa domin nishadantar daku masoya.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Na haifa na sanya mai sunan maryama

– Gidana idan da maryam to angama

– Akauna tabani dukkan raggama

– tasani ayyuka ban mata gardama

– Sabi daso nakara kare dukkan matsayina

– Ki nuna minu ajiyeni a hannun dama

– Ina dake na zarce kamun duk wata koma

PLAY NOWORDOWNLOAD NOW


No comments:
Write Comments