Saturday

Home › › Music mp3 : Sabuwar Wakar Shamsu Alale - Naja'atu - Download

Music mp3 : Sabuwar Wakar Shamsu Alale - Naja'atu - Download

 
Music mp3 : Sabuwar Wakar Shamsu Alale - Naja'atu - Download

Sabuwar Wakar Shamsu Alale mai suna ” Naja’atu ” to kuna ina masu suna naja’atu kuzo ga taku daga bakin mawaki shamsu alale domin farin cikin ranku baki daya.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Naja’atu autar mata

– Kece kika zama farin duba

– Bazaya rabani dake ba

– Kaunarki ta shiga zuciya tun farko

– Naja’atu autar yan mata nace darajarki tana koli

– Kina da karamci nagano dashen kaunarki nasa kauli

– Kulin fuskarki nake kalo kin iya daurin dan kwali

PLAY NOW

OR

DOWNLOAD NOW

No comments:
Write Comments