Sunday

Home Mp3 Music : Sabuwar wakar Abdul DMG Ft Umar Uk -Yaudara

Mp3 Music : Sabuwar wakar Abdul DMG Ft Umar Uk -Yaudara

Mp3 Music : Sabuwar wakar Abdul DMG Ft Umar Uk -Yaudara

 

Sabuwar Wakar Abdul DMG Tare da Mawaki Umar Uk mai suna ” Yaudara ” Wannan wakar mawakin yayita akan yaudara to inaga ko shima yaudararsa aka taba yi kuzo muji mai yazo mana dashi.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Umar uk ne dani da abdul dmg

– Soyayya, soyayya, A soyayya,

– Nikan soyayya banaja baya

– Na girmama so daduk maiyin so

– So soyayya tana da dadi

– Mai sanya masoya kaudi

– Me yin so dan Allah shine yayi dace.DOWNLOAD NOW
@Arewasound


No comments:
Write Comments