Saturday

Home › › Music Mp3 : Abdul B Nice 2020 -Ra`Ayi Riga

 Music Mp3 : Abdul B Nice 2020 -Ra`Ayi Riga


Music Mp3 : Abdul B Nice 2020 -Ra`Ayi Riga
Sabuwar Wakar Abdul B Nice mai suna ” Ra’ayi Riga ” to kuna ina masoya kuzo domin nishadantar daku masoya ku kwashi romon dabgen waka daga bakinsa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ra’ayi riga farin cikin soyayya

– To kaso mai sonka duniya tai dadi

– Soyayyace farin ciki gun kowa

– Zo nabaki kibani dainayin gaggawa

– Takan kama jiki ta zagaye dangin kowa

– To kibani tallafin gaggawa
DOWNLOAD NOW

@Arewasound
No comments:
Write Comments