Thursday

Home Music Mp3 : Abubakar Sauti -Yawale Mayen Jirgi

 Music Mp3 : Abubakar Sauti -Yawale Mayen Jirgi

Music Mp3 : Abubakar Sauti -Yawale Mayen Jirgi

Sabuwar Wakar Abubakar Sauti mai suna ” Yawale Mayen Jirgi ” to ko waye yawalen ku biyoshi a wakarsa ta domin jin abinda yake cewa a cikin wakar tasa.

Hmmm su yawale ai banga laifin kuba koni na samu dama wallahi yawo zanyi, amma kuma su har an samusu ido sun cika hawa jirgi.

Kawai ku biyo kuji abinda yazo dashi.

DOWNLOAD NOW

@Arewasound
No comments:
Write Comments