Saturday

Home Music Mp3 : Aliyu Mai Taza -Yar Sarki

 Music Mp3 : Aliyu Mai Taza -Yar Sarki.


Music Mp3 : Aliyu Mai Taza -Yar Sarki

Sabuwar Wakar Aliyu Mai Taza mai suna ” Yar Sarki ” To kuna ina masoya kuzo domin jin abinda mawakin yazo muku dashi da kuma nishadantarwa a koda yaushe.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ni zanaje nayo alwala na gaida mai sama da yabani gimbiya wace ake kira da yar sarki

– Masoyi kaje ka huta zuwa lokaci kadan nima zaka zam yarima dan zaka auri yar sarki

– Zanso ki bani dama ya gimbiya

– Muje mu shakata na rana daya

– Ina kaso muje duka fadin duniya
DOWNLOAD NOW

@Arewasound
No comments:
Write Comments