Monday

Home Music Mp3 : Aliyu Sharba 2020 -Lissafi

 Music Mp3 : Aliyu Sharba 2020 -Lissafi


Music Mp3 : Aliyu Sharba 2020 -Lissafi

Sabuwar Wakar Aliyu Sharba mai suna ” Lissafi ” to kuna ina masoya kadafa kuji ance lissafi ku zata wa wakar lissafi ce to wannan wakar lissafi ce a soyayya.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ni dai bazana manta da mafari ba

– Nima bazana manta da mafari ba

– Nayi lissafi sai dake nake gane kalata

– Kisani a rai dan bazana manta da mafari ba

– Nayi lissafi ni a sonki zan yaki

– Mataki nazama nake so na kaiki

– Yabani a sonki na baki mamaki

1. Lissafi:-DOWNLOAD NOW

@Arewasound

No comments:
Write Comments