Saturday

Home Music Mp3 : Aliyu Sharba 2020 - Wani Hali

 Music Mp3 : Aliyu Sharba 2020 - Wani Hali


Music Mp3 : Aliyu Sharba 2020 - Wani Hali
Sabuwar Wakar Aliyu Sharba mai suna ” Wani Hali ” to a wani hali ya tsinci kansa yayin da yayi gamo da masoyansa kawai ku biyomu a cikin wakar tasa domin jin dadinku masoya.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– A wani hali

– Na soyayya

– Na tsinci kaina gurin masoyina

– A wani hali na tsinci kaina tun randa mukai gamo

– Sahibata karki barni dan ba zan rayuwa ba

– A so kauna karka barni duk tsanani

– Maradina zuciyarka zo bani

– Ina sonka da gaske zo mai kyawun launi
DOWNLOAD NOW

@Arewasound
No comments:
Write Comments