Monday

Home Music Mp3 : M Mubarak -Kimin Jagora 2020

 Music Mp3 : M Mubarak -Kimin Jagora 2020


Music] M Mubarak -Kimin Jagora

Sabuwar Wakar Matashin mawaki wanda insha Allahu zamu fara kawo muku wakokinsa domin kuji shima da mai yazo muku dashi, M Mubaraka mai suna ” Kimin Jagora ” to kuna ina masoya kuzo kuji wannan wakar tasa domin nishadantar daku.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Muradina

– Abin sona

– Tanani na kai nake kauna

– Ina sonki

– Ina kaunarki

– A zuciyata ba kamarki

1. Kimin Jagora:-
DOWNLOAD NOW

@Arewasound
No comments:
Write Comments