Saturday

Home Music Mp3 : Sabuwar wakar Abdul DMG 2020 - Zainab

 Music Mp3 : Sabuwar wakar Abdul DMG 2020 - Zainab


Music Mp3 : Sabuwar wakar Abdul DMG 2020 - Zainab
Sabuwar Wakar Abdul DMG mai suna ” Zainaba ” wannan wakar tasa mawakin yayi domin nishadantar da masoyansa na yau da kullum da kuma sababbi.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Zainaba amshi kaunata ki adanata abar rauni

– Nayi zurfi a kaunarki ni banaso kimin sani

– So da kauna na baki domin na more zamani

– Gashi mun shaku da juna sai kace hanta da jini.
DOWNLOAD NOW

@Arewasound
No comments:
Write Comments