Saturday

Home Music Mp3 : Sabuwar wakar Aliyu Mai Taza - So Ya Tabani

 Music Mp3 : Sabuwar wakar Aliyu Mai Taza 2020- So Ya Tabani

Music Mp3 : Sabuwar wakar Aliyu Mai Taza - So Ya Tabani 2020

Sabuwar Wakar Aliyu Mai Taza mai suna ” So Ya Tabani ” to kuna ina yan soyayya wai shin kuma so ya tabaku kamar yadda ya tabashi.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Wayyo ya tabani ya rikeni

– Kugiyar so masoyiya ciro ko nai hijira

– Bikinmu zan sai akwatuna guda goma sha takwas

– Daure kiban ruwa amma a kofi na tangaras

– Zanso na ganki fes-fes

– Ki sanya kaya damas-damas
DOWNLOAD NOW

@Arewasound
No comments:
Write Comments