Thursday

Home Music Mp3 : Sabuwar wakar Aliyu Sharba -Da Gaske

 Music Mp3 : Sabuwar wakar Aliyu Sharba -Da Gaske

Music Mp3 : Sabuwar wakar Aliyu Sharba -Da Gaske

Sabuwar Wakar Aliyu Sharba mai suna ” Da Gaske ” To ku matso masoya domin kuji abinda mawaki aliyu sharba abuja yazo muku dashi.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Masoyina kai nasa cikin raina

– To idan bakai hakika zan rasa makoma

– Da gaske so idan ya kama bai buya

- Advertisement -

– A kauna karki barni in rasa makoma

– Da gaske so idan ya kama bai buya

– Kauna na riga da na furta
DOWNLOAD NOW

@ArewasoundNo comments:
Write Comments