Sunday

Home Music Mp3 : Sabuwar wakar Yusuf Sk Gwaranyo - Menene Duniya

 Music Mp3 : Sabuwar wakar Yusuf Sk Gwaranyo - Menene Duniya


Music Mp3 : Sabuwar wakar Yusuf Sk Gwaranyo - Menene Duniya
Sabuwar Wakar Yusuf Sk Gwaranyo mai suna ” Menene Duniya ” to kuna in masoya kuzo ga wani sabon mawaki a cikin wakarsa dake fadakarwa tare da nishadantarwa.


GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Menene duniya menene lamarin duniya

– Wayyo ni duniya tsoranta nakeyi dan uwana

– Zo yusuf sk tambaya zanyi maka dan uwa

– Na dade ina tunani a tsarin lamarin duniya

– Matsaloli kebayyana daban daban naga sun yawa

– Menene duniya menene lamarin duniya dan uwana.
DOWNLOAD NOW
@Arewasound


No comments:
Write Comments