Tuesday

Home Music mp3 sabuwar wakarAbdul DMG Yobe -Marainiya

 Music mp3 sabuwar wakarAbdul DMG Yobe -Marainiya

 Music mp3 sabuwar wakarAbdul DMG Yobe -Marainiya

Sabuwar Wakar Matashin mawaki Abdul DMG Yobe mai suna ” Marainiya ” To kuzo kuji mai yazo muku dashi dan wannan itace wakarsa ta farko a wannan shafin namu.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Kasani a ranka zanso mu rayu da juna

– Dakai na aminta kaine na baiwa amana

– Kasani a ranka zanso mu rayu a tare

– Ka bani nabaka kauna muzamma amare

– Abarni da sonka halinka duk zan jure

– Karka gujeni ya rabbana zai hore

PLAY NOW OR
DOWNLOAD NOW
No comments:
Write Comments