Saturday

Home Music : Sabuwar wakar Aliyu Sharba -Martaba ni : 2020

 Music : Sabuwar wakar Aliyu Sharba -Martaba : 2020


Music : Sabuwar wakar Aliyu Sharba -Martabani : 2020
Sabuwar Wakar Aliyu Sharba mai suna ” Maratabani ” to ko a mai zata marta bashi kawai ku biyomu domin jin abinda mawakin yazo dashi.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Martabani a sonki kigane da sanki na kwana

– Ga akala ki rike ki kaini inda kike rayuwa

– Martabani a sonki ko ina na yabaki

- Advertisement -

– Fage nayabo zanyi babu nauyin baki

– Hadduwata dake a yanzu ya zama taki

– A kowane hali ina gurin kodaki

– Masoyiyata zo mu zauna kimin girki.
DOWNLOAD NOW

@Arewasound
No comments:
Write Comments