Monday

Home Sabuwar wakar Garzali miko 2020 - Ruwan Soyayya.

New song : Sabuwar wakar Garzali miko 2020 - Ruwan Soyayya.

New song : Sabuwar wakar Garzali miko 2020 - Ruwan Soyayya.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR.

- Ruwan soyayyane

- Nasha ruwa ruwan soyayya

- In kayi min nisa zuciya sai tayi ta barin zance

- Ranar farin ciki sai murna ga ƴan uwa

- Jarumina mai kirkirar salo da mukami

- Kai kadai za zamar mini tsani

- In dai akwai amanar kauna

- Na baka tagiya ban sandar kauna

- Ruwan soyayyane.
DOWNLOAD NOW

@Arewasound


No comments:
Write Comments