Wednesday

Home Film Trailer : "LABARINA" Staring:- Nafisa Abdullahi Nazir Sarkin waka

Film Trailer : "LABARINA" Staring:- Nafisa Abdullahi Nazir Sarkin waka


Wannan wani kayataccen shiri ne wanda haziki fasihin mai bada umurni Aminu saira yayi Film mai sunan 'Labarina'.

Wanda a ciki yake dauke da manya manyan jarumai:-

1. Nafisa Abdullahi

2. Hafsat Barauniya

3. Nuhu Abdullahi

4. Nazir M Ahmad sarkin waka

Da dai sauransu

CHECK MORE 🌏

@Arewasound


No comments:
Write Comments