Tuesday

Home Mp3 Music : Sabuwar wakar Abdul D One -Mutuwa Sanadi

 Mp3 Music : Sabuwar wakar Abdul D One -Mutuwa Sanadi


Mp3 Music : Sabuwar wakar Abdul D One -Mutuwa Sanadi
Wannan waka dai kam tabbas haka take muyuwa sanadi ce na zamon yaro maraya.

Ya zamo wasu su shiga wani kuncin rayuwa mai mayar da mata zawarawa mai .

Wakar ' mutuwa sanadi' bata bukatar wani tsayawa wani dogon bayani ga wakar nan sai kunji Daga mawakin.

DOWNLOAD NOW

@ArewasoundNo comments:
Write Comments