Sunday

Home MUSIC MP3 : Abdul D One 2020 - Kiban Zuma

MUSIC MP3 : Abdul D One 2020 - Kiban Zuma

MUSIC MP3 : Abdul D One 2020 - Kiban Zuma

Wannan wata sabuwa waka ce ta abdul d one ta wannan shekara mai suna " kiban zuma".

Abdul d one ba sabon mawaki bane a gurinku ina fatan cewa kunsashi faden wakokin soyayya shine mai "Abinda yake raina' da "abokaina"

Wanda munka kawo muku sabuwar wakarsa tare da abokinsa Melery mai suna 'Sako'.

Shine yau yazo muku da wata waka wanda nasan zatayi tasiri a zukatan masoya.


KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :-

- Ki ban zuma na lasa🔊

- Wai yaushe ne zamu gana🔊

- Ko ta ina kewar ki nake🔊

- Bani son wata saike🔊

- Bani kula wata sai ke🔊

-  Gareni ka zama sha kallo🔊

- Dare da rana kina a raina🔊
DOWNLOAD NOW

@ArewasoundNo comments:
Write Comments