Thursday

Home Music Mp3 : Muhammad melery So yakai so

 Music Mp3 : Muhammad melery So yakai so


Music Mp3 : Muhammad melery So yakai so
Mawaki Muhammad Melery Daga Shareef Studio, Shima Ya Saki Nashi Wakar Sabon Film Mai Zuwa. Mai Suna So Yakai so.

Zuwa Yanzun Zamu Iya Cewa Wannan Ce Waka Ta Biyu Da Tazo Mana Daga Wannan Film Din Mai suna So Ya kai So.

Wakar Tashi Tayi Dadi Ta Bada Ma.ana Sannan kuma ta karbu,

Sauke Wakar Domin Jin dadinku
DOWNLOAD NOW

@Arewasound

No comments:
Write Comments