Saturday

Home Music Mp3 : Sabuwar wakar Hamisu Breaker -Jirgin Masoya

Music Mp3 : Sabuwar wakar Hamisu Breaker -Jirgin Masoya

Music Mp3 : Sabuwar wakar Hamisu Breaker -Jirgin Masoya

Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Jirgin Masoya ” to kuna ina masoya wakokin hamisu breaker kuzo kada jirgin ya tashi babu ku.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ni na gane duniya sai da masoyi ake zama kalau

– Sannan naji duniya gan mai kaunarka zakace salam

– Abin duniya kudusun fana’un kamar ki dan halamDOWNLOAD NOW

@Arewasound
No comments:
Write Comments