Saturday

Home Wanene Qassem Suleimani - Dr, Sani Umar Rijiyar Lemu

Wanene Qassem Suleimani - Dr, Sani Umar Rijiyar Lemu : Download mp3

Wanene Qassem Suleimani - Dr, Sani Umar Rijiyar Lemu : Download mp3

DARASI

MAUDU'I Siyasar Kasashen Larabawa, z@luncin Kasar Iran da Amurka da ta@ddancin Janar Qassem Suleimani

GABATARWA  Ash-sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu

Malamin yayi cikakken bayani da fashin baki akan siyasar duniya musamman gabas ta tsakiya, da tasirin Kasar Iran, da irin zalunci da ta@ddanci da barnan da shugaban sojojin Iran Janar Qassem Suleimani yayi a doron kasa kafin hallakarsa

Malamin yayi cikakken bayani akan alakar sirri dake tsakanin Amurka da Iran da irin yadda suke taimakon juna

-Ina wanda ke son sanin dalilin da yasa Amurka ta kashe Qassim S#leimani, da kuma shin za'a iya yin yaki tsakanin kasar Amurka da Iran?

-In wanda ke son sanin irin ta@ddancin da Kasar Iran take yi a Kasashen Musulmai da yadda kasashen turawa suke yiwa yaransu da suka raina?

-Ina wanda ke son sanin waye shugaban sojojin juyin juya hali na Kasar Iran Janar Qassim Suleimani da irin mugun ta@ddancin da yayi a doron duniya kafin ya hallaka?DOWNLOAD NOW

@Arewasound
No comments:
Write Comments